Kasar Saudiya
Wasu Alhazai mutum biyu na jihar Kebbi sun riga mu gidan gaskiya. Gwamnatin jihar ta tabbatar da rasuwarsu inda ta mika sakon ta'aziyya bisa wannan rashi.
Hukumomi a kasashen Larabawa da dama sun dauki mataki yayin da ake ci gaba da fuskantar zafi a yankin inda suka rage lokutan sallar Juma'a zuwa wasu mintuna.
Domin bunkasa tattalin arziki, Najeriya ta sanar da kulla yarjejeniyar kasuwanci da kasar Saudiya na fitar da jan nama da waken soya a duk shekara.
Hukumomi a kasar Saudiyya sun sanar da rasuwar wasu mahajjatan Najeriya da dama yayin aikin hajjin bana na shekarar 2024 da muke ciki daga jihohi daban-daban.
Hukumar NAHCON ta jinjinawa mahajjaci mai suna Muhammad Na'Allah daga yankin Gummi a jihar Zamfara da ya mayar da kudin tsintuwa da suka kai €1,750.
Kasar Saudiyya ta amince da nadin Sheikh Abdulwahab Al-Shaibi a matsayin sabon mai rike makullin ɗakin Ka'aba. Shi ne na 110 a tarihin masu rike makullin
Jirgin farko da ya kwaso alhazan Najeriya daga Saudiya ya Iso gida. Kashi na farko na alhazai 410 daga jihar Kebbi da suka yi aikin Hajjin bana sun dawo gida.
Saleh Al-Shaibi ne na 109 cikin wadanda suka rike makullin Ka'aba tun daga kan sahabi Usman Bin Dalha. Yan kabilar Shaibah ne ke rike da makullin a tsawon tarihi.
Mai gadi da ke rike da makullin Ka'abah, Dakta Saleh Bin Zain Al-Shaibi ya rasu da safiyar yau Asabar inda aka yi sallar jana'izarsa a Masallacin Harami.
Kasar Saudiya
Samu kari