Jihar Kaduna
Jam'iyyar ADC a Najeriya ta bukaci a gudanar da bincike mai zaman kansa kan mutuwar Mary Habila a gidan Ministan Ayyuka, David Umahi, tare da neman gaskiya.
Tsohon ministan wasanni, Solomon Dalung ya ziyarci gidan malamar Islamiyya, Ummulkahiri da aka kashe a Kaduna. Ya tattauna da 'ya'yanta da mijinta.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Muhammad Inuwa Yahaya da ke shugabantar kungiyoyin gwamnoni a yankin ya jagoranci bude sakatariyarsu a jihar Kaduna.
Sarkin Zazzau, Ambassada Ahmad Nuhu Bamalli, ya bukaci a dauki tsarin yin amfami da tsarin kada kuri'a ta na'ura domin gudanar da zabubbuka a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa hadimin gwamnan jihar Kaduna, Muyiwa Adekeye, ya yi martani ga zargin cewa an yi ganawar siyasa da Nasir El-Rufa'i a asibiti.
Batun yan sandan jihohi na daga cikin manyan batutuwan da aka tattauna a taron gwamnoni da sarakunan Arewa da aka gudanar a gidan gwamnatin Kaduna.
A labarin nan za a ji cewa Dakta Hakeem Baba-Ahmed tsohon hadimin shugaban kasa a ofishin Kashim Shettima ya yi magana kan tsare Nasir El-Rufa'i.
Sarkin Gombe, Alhaji Abubakar Shehu Abubakar III ya gana da Sarkin Zazzau Ahmed Nuhu Bamalli. Sun tattauna batun hadin kai a Najeriya, musamman Arewa.
A labarin nan, za a ji cewa Isa Ashiru Kudan, dan takarar gwamnan ADC a jihar Kaduna da ake zargi da sukar El-Rufa'i ya kai wa tsohon gwamnan ziyara.
Jihar Kaduna
Samu kari