Jihar Kaduna
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare-hare a jihar Kaduna. 'Ƴan bindigan dauke da makamai sun hallaka mutum biyar tare da sace wasu mutane da dama.
Wasu miyagun ƴan bindiga sun kai fatmaki asibitin PHC da ke kauyen Kuyallo a karamar hukumar Birnin Gwari, sun sace ma'aikatan jinya da majinyata a Kaduna.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar cafke wasu mata masu ba 'yan bindiga bayanai a jihar Kaduna. An cafke matan ne bayan sun je siyayya a kasuwa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Namadi Sambo ya yabawa Kungiyar LND da Malam Ibrahim Shekarau ke jagoranta da aka kafa domin kawo sauyi a Najeriya.
Sanata Shehu Sani ya yi martani bayan murabus din hadimin Bola Tinubu a bangaren sadarwa, Ajuri Ngelale a yau Asabar 7 ga watan Satumbar 2024 da muke ciki.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da kimanin mutane 15 a wani sabon hari da suka kai garin Mani da ke karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta kama wasu mutane 11 da ake zargi da yin garkuwa da mutane, tare da kwato tarin makamai, alburusai, kudi da kuma kayan tsafi.
A rahoton nan za ku ji cewa manoma a sassan Arewacin kasar nan sun shiga mugun hali bayan 'yan bindiga sun yanka masu haraji kafin su girbe amfanin gona.
Karin kudin man fetur da kamfanin mai na kasa (NNPCL) ya yi, ya jawo masu sana'ar adaidaita sahu da sauransu sun yi karin kudi ga fasinjoji a Kaduna.
Jihar Kaduna
Samu kari