Jihar Kogi
Babbar kotun tarayya mai zamanta a Lokoja ta takawa wasu masu neman a yi wa Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan kiranye bayan dakatar da ita daga majalisar dattawa.
Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta ce ta kwashe fiye da shekara guda tana fama da yunkurin cin zarafi daga shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan ta tabo batun yunkurin yi mata kiranye daga majalisar dattawa. Ta ce ba zai yi tasiri ba.
Kujerar Sanata Natasha Akpoti-Uduaghan ta fara fuskantar barazana a majalisa. Mutanen mazabarta sun fara yunkurin yi mata kiranye domin ta baro majalisa.
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta ci gaba da fitar da bayanai kan zargin yunkurin yin lalata da ita da take yi wa Godswill Akpabio.
Sanata Natasha Akptoi Uduaghan ta sake nanata cewa majalisar dattawa ta dakatar da ita ne saboda ana son hana ta magana kan zargin Akpabio da cin zarafi.
An samu sabon tsagin shugabanci a jam'iyyar SDP reshen Kogi. An ce hakan ya haddasa rikici inda tsagin Moses Oricha ya yi watsi da sabon shugaban da 'yan kwamitinsa.
Kungiyar 'yan majalisu ta duniya ta bayyana cewa za ta ji bangaren Godswill Akpabio a kan zargin da Natasha Akpoti ta shigar na dakatar da ita ba bisa ka'ida ba.
Rikicin shugabanci ya kunno kai a cikin jam'iyyar SDP a jihar Kogi bayan sauya shekar Nasir El-Rufa'i. Shugaban jam'iyyar ya bukaci taimakon INEC da SSS.
Jihar Kogi
Samu kari