Jihar Kano
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya yi barazanar zai rahoton alkalin ɗa ya yi koƙarin hana naɗin Sarki Muhammadu Sanusi II gaban kungiyar gwamnoni NGF.
Kungiyar dattawan Arewa ta yi kira ga ƴan Najeriya su ci gaba da zama lafiya, kar su tada hankulansu kan abubuwan da ke faruwa a masarautar jihar Kano.
Nadin sabon Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II ya tayar da kura a babban birnin tarayya Abuja,yayin da wasu matasa suka fara zanga-zanga domin nuna bacin ransu.
Muhammadu Sanusi II ya dawo kujerar sarautar Kano bayan shekaru huɗu da tsige shi, tuni dai Gwamma Abba ya rushe dukkan masarautun da Ganduje ya kirƙiro.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yabawa Gwamna Abba Kabir da ƴan majalisar dokokin jihar kan wannan mataki da suka ɗauka na mayar da shi kan kujerarsa.
Sarkin Kano Muhammadu Sunusi II ya jagoranci sallar Juma'a a masallacin dake fadar gwamnatin Kano. Wannan na zuwa ne jim kadan bayan tabbatar masa da mulkin Kano.
Jagoran NNPP na ƙasa, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso ya musanta zargin da ake masa cewa shi ya shirya rushe masarautun Kano domin Sanusi II ya dawo.
Tsohon gwamna babban bankin Najeriya, Muhammadu Sanusi II ya karɓi takardar shaidar naɗa shi Sarkin Kano karo na biyu daga hannu Gwamna Abba Kabir.
Tsohon gwamnan CBN Kingsley Moghalu ya taya Muhammadu Sanusi II murnar dawowa sarautar Kano. ya kuma yi kira kan samar da dokar kariya ga sarakuna.
Jihar Kano
Samu kari