Jihar Kano
Babbar kotun jihar Kano ta dage shari'ar da gwamnatik Kano ke tuhumar tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje, matarsa da dansa da karkatar da kudin jama'a.
Hukumr INEC ta kirasa aikinta bayan kammala zaben cike gurbi a jihohi ahida ranar Asabar 20 ga wwtan Yuni, 2026, ta mika shaida ga wadanda suka yi nasara.
Gwamnatin Donald Trump ta fadi sunayen mutanen da ake zargi da tallafawa ta'addanci wajen jigilar kudin ISIS a Najeriya. Ta ambaci wasu kamfanoi a Legas da Kano.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da sauya sunan babban asibitin Dawakin Tofa zuwa babban asibitin Dr Mahmodu Baffa Yola domin karrama shi.
Rabiu Shuaibu na jam’iyyar APC mai mulki ya lashe zaɓen cike gurbin ɗan majalisar wakilai na mazaɓar Dawakin Kudu/Warawa a Kano bayan samun ƙuri’u 35,356.
Yan sanda sun fara gudanar da bincike kan yadda wani matashin dan kasuwa, Isma'il Makaye ya mutu dakin yar TikTok, Fati Cele a jihar Kano ranar Juma'a.
Matatar shugaban Izala kuma tsohon shugaban hukumar NAHCON, Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan ta rasu. Za a yi jana'izar Hajiya Zainab a yau da karfe 10:00 na safe.
Hukumar zabe ta kasa ta kammala shirin gudanar da zabe a Ekiti, Kano, Nasarawa, Ondo, Enugu da Rivers a yau Asabar. Jami'an tsaro sun shirya tsaf.
Babbar Kotun Tarayya a Kano ta yanke wa wata mata hukuncin daurin shekaru 10 bayan samunta da laifin safarar makamai da harsasai ga ‘yan bindiga.
Jihar Kano
Samu kari