Jihar Kano
Gwamnatin jihar Kano ta nuna damuwarta matuka kan yadda 'yan sanda suka cafke tsohon shugaban hukumar PCACC, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado jiya.
Dakarun 'yan sanda dauke da manyan makamai sun kama tsohon shugaban hukumar PCACC ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin Gado a ofishinsa yau Juma'a.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa dattijon Arewa tilo da ya saura cikin masu fafutukar neman yancin kan Najeriya, Tanko Yakasai bayan cika shekara 100.
A labarin nan, za a ni cewa gwamnatin Kano ta tabbatar da samun goyon bayan gwamnatin Bola Ahmed Tinubu wajen yaki da ta'addancin da ya kunno kai.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin, ya samu goyon baya kan takarar gwamnan jihar Kano. Tsofaffin ciyamomi sun goya masa baya.
Hukumar Kula da Harkokin Shari'a ta Jihar Kano ta dakatar da wani rijistara da babban jami'in kotu kan zarge-zargen aikata laifuffuka masu girma.
Kwamishinam Ganduje, Garba Muhammed ya bayyana cewa gwamnatin Kani ta kware a surutun baka ba tare da aiki a zahiri ba, an fara maida masa martani.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta dauki matakai domin dakile hare-haren 'yan bindiga. Ya bukaci hadin kan jama'a.
A labarin nan, za a ji cew agwamnatin Abba Kabir Yusuf ta tabbatar da cewa babu inda aka dakatar da dokar hana acaba a Kano, ta roki jama'a game da kare rayuka.
Jihar Kano
Samu kari