Malamin addinin Musulunci
Kungiyar NASFAT reshen Osogbo, jihar Osun ta bukaci al'ummar musulmin Najeriya su tashi tsaye su ba da gudummuwa wajen dawo da tsaro a kasar nan.
Kungiyar JNI karkashin jagorancin Mai Alfarma Sarkin Musulmi ta bukaci Musulmi su dage da addu’ar neman taimakon Allah kan matsalar tsaro a Najeriya.
Rahotanni sun nuna cewa rundunar 'yan sandan Najeriya karkashin Tunji Disu ta yi umarni a binciki sufeton 'yan sanda kan kashe malamar Islamiyya, Ummulkhairi.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta yi Allah wadai da kona wata malamar Islamiyya da aka yi a jihar Maraba Jos a jihar Kaduna kan zargin ta da satar yara.
Matatar shugaban Izala kuma tsohon shugaban hukumar NAHCON, Sheikh Abdullahi Saleh Pakistan ta rasu. Za a yi jana'izar Hajiya Zainab a yau da karfe 10:00 na safe.
Sheikh Alkali Abubakar Salihu Zaria ya tsoma baki kan dambarwar mawaki Dauda Kahutu Rarara da David Adeleke da aka fi sani da Davido kan rashin tsaro.
Mawakin jam'iyyar APC, Dauda Kahutu Rarara ya ce bai kamata malamai su zuba ido ana yada bidiyon rashin tsaro ba. Ya ce ya kamata su sauya salon wa'azi.
Ma'aikatar ilimi ta kasa ta yi magana kan rade-radin cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta rusa hukumar NBAIS da ke amfanar da ɗalibai Musulmi a Najeriya.
Sanata Kawu Sumaila ya tashi ya nuna adawa da bukatar ministan shari'a na kasa kan soke hukumar kula da nazarin Larabci da addinin Musulunci ta kasa (NBAIS).
Malamin addinin Musulunci
Samu kari