
Malamin addinin Musulunci







Wata kotun majirtire a jihar Bauchi ta tsare fitaccen Malamin nan, Sheikh Idris Abdul'aziz Dutsen Tanshi. a gidan gyaran hali kan zargin yin kalaman batanci.

Kotun shari'ar Musulunci a Kano ta gurfanar da wasu matasa 2 da ake zargin sun ci zarafin limaminsu a masallacinsa dake unguwar Hotoro a cikin kwaryar Kano.

A yayin da watan karamar sallah ya tsaya bayan kammala azumi, ana taya Musulmai barka da shan ruwa. Za a ji abin da Atiku Abubakar da Bola Tinubu suka fada.

'Yan Najeriya na ci gaba da jiran labarin ganin jinjirin watan Shawwal na karamar sallah. Ya zuwa yanzu, akwai rahotannin da ke nuna ba a ga wata a wasu wurin.

Hukumar kula da manyan masallatai masu alfarma biyu a ƙasar Saudiyyata sanar da ganin jinjirin watan Shawwal, wanda ke nufin gobe Jumu'a za'a yi Eid al-Fitr.

Yayin da watan Azumin Ramadan ya kare, Musulmai na gudanar da Eid al-Fitr (karamar Sallah), mun tattara muku abinda ya dace ku sank game da idin karamar Sallah.
Malamin addinin Musulunci
Samu kari