Addinin Musulunci da Kiristanci
A labarin nan, za a ji yadda Gwamnan jihar Neja Umaru Bago ya ja hankalin jama'a bayan an gan shi yana jagorantar rera wakoki da addu'ar zaman lafiya a coci.
Malamin Musulunci, Dr Bashir Aliyu Umar ya nuna wasu hotunan rugunan Annabi SAW, Nana Fatima da jikan Annabi SAW wato Hussaini da aka ajiye a gidan tarihi.
A labarin nan, za a ji yadda zargin da Amurka ta yi a kan Najeriya na cewa ana yi wa kiristoci kisan kiyashi ya dauki hankali, ana son fara bincike.
Majalisar kolin Musulunci a Najeriya, NSCIA ta karyata batun cewa ana yi wa Kiristoci kisan kiyashi a Najeriya. Ta ce wasu kiristoci ne ke yada jita jitar a duniya.
Dr Abdulmudallib Gidado Triumph ya ce akwai bukatar zama da shugabannin Kiristoci a Arewa kan zuwan Isra'ila Najeriya kan maganar kisan kare dangi.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya (CAN) ta bukaci gwamnatin tarayya ta kawo karshen kisan da ake yi wa Kiristoci. Ta bukaci a ba su kariyar da ta dace.
Kungiyar Kiristoci ta Najeriya, CAN ta karyata zargin cewa ana kisan Kiristoci, tana cewa hare-haren ‘yan ta’adda bai shafi addini ba kwata-kwata.
Sanata Ali Ndume ya dauki hanyar kawo karshen labaran karya da ake yada wa a kasashen waje a kan zargin kashe kiristocin Najeriya saboda addininsu.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya ce burinsa shi ne haɗa kan al’ummar Najeriya, ya kuma tabbatar da cewa gwamnati za ta yi adalci ga dukkan addinai.
Addinin Musulunci da Kiristanci
Samu kari