INEC
Dr Hakeem Baba Ahmed ya gargadi shugabanni da Hukumar INEC kan zaben 2027. Ya ce magudin zabe a 2027 zai iya jefa Najeriya a rikici mafi muni a tarihin kasar.
Yayin da ake shirin kawo sauyi kan zaben 2027, APC da wasu 'yan majalisa sun nuna rashin goyon baya, suna cewa hakan zai haifar da cikas ga INEC da tsarin zabe.
Majalisar wakilai ta fara muhawara kan shirin dawo da zaben shugaban kasa, gwamnoni, 'yan majalisar tarayya da na jihohi a rana daya a zaben 2027.
Jam'iyyar SDP ta ce ta sallami Nasir El-Rufa'i daga harkokinta har zuwa shekara 30 masu zuwa. SDP ta ce El-Rufa'i bai taba rajista da ita duk da ikirarin da yake yi.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa shugaban karamar hukumar Chanchaga a jihar Niger, Alhaji Aminu Yakubu-Ladan, ya shiga kotu da gwamnatin jihar kan wa'adin mulki.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zaɓe ta Najeriya ta sanar da cewa ana ci gaba da samun sababbin kungiyoyi da ke kokarin samun rajistar zama jam'iyyu.
Hukumar INEC ta ce ta samu karin kungiyoyi 12 da suke bukatar a musu rajistar jam'iyya a Najeriya. A yanzu haka kungiyoyi 122 ne ke neman rajista da INEC.
Rotimi Amaechi ya ce Najeriya ta lalace, inda ya zargi INEC da jam'iyyar APC (da ya ce 'ya'yanta barayi ne) da shirya murɗe zaɓuka masu zuwa. Ya koma ADC.
Hukumar zabe ta INEC ba shirin kawo sauye sauye game da yadda ake duba sakamakon zabe da aka riga aka fitar. INEC za ta shirya zabe a jihohi a wata 13 masu zuwa.
INEC
Samu kari