Jihar Imo
Yan saɓda da haɗin guiwar dakarun wasu hukumomin tsaro sun kutsa kai cikkn daji, sun yi musayar wuta da ƴan ta'addan haramtacciyar ƙungiyar IBOB a Imo.
A wannan labarin, gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya ce babu abin da yan kasar nan za su yi sai godiya ga mahallicci da ya nuna masu zagoyar samun yancinta.
An kammala taron Agustan 2024 a Imo inda mata sama da 1,500 suka samu tallafi daga Misis Chioma Uzodimma, a wani bangare na bikin karfafa mata na tsawon wata guda.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare hare a jihar Imo. 'Yan bindigan sun hallaka wani jami'in dan sanda tare da kona ofishin 'yan sanda yayin harin.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari a sakatariyar karamar hukumar Isiala Mbano da ke jihar Imo. 'Yan bindigan sun hallaka jami'an tsaro a yayin harin.
Babbar kotun jihar Imo ta yi zama game da korafi da aka shigar kan gwamnati inda ta dakatar da Gwamna Hope Uzodinma daga shirin rushe babbar kasuwar Owerri.
An cafke shugaban jam'iyyar APC a gundumar Ejemekwuru a jihar Imo kan zargin karkatar da kayan tallafin Gwamnatin Tarayya a karamar hukumar Oguta.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya ce yana da yaƙinin babu mai zarginsa da cin hanci da rashawa ko ya sauka daga mulki, ya nuna yana da rikon amana.
Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo ya caccaki Charles Orie kan ikirarin murabus a gwamnatinsa inda ya ce daman can wa'adinsa ya kare kafin ya sanar da murabus din.
Jihar Imo
Samu kari