Jihar Imo
Al'umma suna nan sunyi zugum suna jiran ganin yadda za ta kaya a yayin da hukumar zabe INEC ke shirin gudanar da zabukan gwamba a jihohin Kogi, Bayelsa da Imo.
Babban sufeta janar na ƴan sandan Najeriya Kayode Egbetokun ya bayar da umarnin a gudanar da bincike kan dukan da aka yi wa shugaban ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa.
Jam'iyyar PDP ta lashe zabe a akwatin farko da aka fara sanar da sakamakon zabensa a jihar Imo. Wannan nasarar, tuni dan takarar gwamnan jihar na PDP ya hasasho ta.
Wasu wakilan jam'iyya sun dakatar da 'yan sanda daga yin rakiyar wasu jami'an hukumar zabe wajen kai kaya a rumfar zabe, jihar Imo. Yan sandan sun yi harbe-harbe.
Rayuwar Sanata Samuel Anyanwu ta kasance ta sadaukar da kai ga aikin gwamnati, ci gaban al’umma, da neman sauyi mai kyau a jihar Imo da mazabarsa.
A wani zabe da Legit ta gudanar a shafin Twitter, akasarin wadanda suka amsa sun yi hasashen Athan Achonu na LP ne zai lashe zaben gwamnan jihar Imo.
Jigon jam'iyyar APC, Francis Okoye, ya nuna ƙwarin gwiwarsa cewa Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo, zai yi nasara a zaɓen gwamnan na ranar Asabar, 11 ga Nuwamba.
A gobe ne za a gudanar da zaben gwamna a jihar Imo da wasu jihohi biyu a Najeriya, hakan yasa muka tattaro muku wasu bayanai kan siyasar jihar Imo.
Gabannin zabukan ganoni a jihohin Kogi, Bayelsa da Imo, Apostle Ako Anthony ya yi hasashen cewa jam’iyyar APC mai mulki ce za ta lashe jihohi biyu.
Jihar Imo
Samu kari