Ilimin Kimiyya
Dan shekara 18, Ebeniro Akachi, wanda ke son yin karatun likitanci da tiyata a UNIPORT, ya samu maki 313 a jarrabawar shiga manyan makarantu (UTME) ta 2024.
Shugaban kungiyar NGF, Gwamna Muhammadu Yahaya na jihar Gombe, ya koka kan cewa a Arewacin Najeriya ce lamba 1 a yawan yaran da basu zuwa makaranta a duniya.
Hukumar shirya jarrabawar UTME ta ce ba za ta bayyana wadanda su ka fi kowa samun maki a jarrabawar da dalibai sama da miliyan 1.9 su ka yi a bana ba
Hukumar shirya jarrabawar JAMB ta ce ta shirya sakin sakamakon jarrabawar UTME na bana da dalibai kusan miliyan 1.9 su ka rubuta. Yau ake sa ran sakin sakamakon wasu
A yayin da jama'a ke alakanta ambaliyar ruwan sama a Dubai da amfani da fasahar ƙirƙirar ruwan sama da ƙasar ta yi, wani bincike ya nuna akasin zargin mutane.
Mahukunta sun bayar a umarnin rufe makarantar Lead British da ke Abuja, wadda aka yi zargin an ci zarafin dalibar makarantar ta hanyar hantara da mari.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya sanar da rage kuɗin da ɗalibai ke biya duk shekara a jami'ar jihar, ya kuma ƙarawa malamai da ma'aikata albashi.
Hukumar ilimin bai daya ta jihar Kano ta ce babu gaskiya a zargin da ake mata na nuna son rai a jarraawar daukar malaman BESDA. Malamai sama da 5000 za a dauka aiki
Rahoto ya zo cewa wasu ami’o’in Arewa sun yunkuro, ana kokarin rungumar fasahar AI a tsarin ExploreCSR. Ana so komfuta ta rika mu’amala tamkar Bil Adama.
Ilimin Kimiyya
Samu kari