Yan jihohi masu arzikin man fetur
Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL) ya bayyana cewa za a kammala aikin gyaran matatar mai da ke jihar Kaduna kafin ranar 31 ga watan Disamba 2024.
Dillalan man fetur sun dora laifin karancin man fetur a Najeriya kan kamfanin NNPCL. Yanzu haka ana sayar da man kan Naira 800 zuwa Naira 1200 a kasar
Kungiyar dillalan mai (IPMAN) ta magantu kan wahalar man fetur da ake fama da shi a kasar tana mai cewa za a dauki akalla makonni biyu kafin komai ya daidaita.
‘Yan kasuwa sun bayyana lokacin da ake tunanin daina ganin layi. Legit ta fahimci akwai layin fetur a irinsu gidajen man AYM Shafa da ke garin Zariya.
Gwamnatin Jigawa ta fara daukan mataki a kan gidajen mai da suka kulle wurin kafa kwamitin kota kwana. Kwamitin zai rika zagawa domin tabbatar da mai ya wadata.
Karancin mai ya janyo dogayen mai a jihohin Najeriya ciki har da Kano, Gombe, Adamawa, Lagos, Anambra da babban birnin Abuja. Masu ababen hawa sun shiga matsala
Hukumar kididdiga ta ƙasa ta bayyana cewa matsakaicin farashin litar man fetur shi ne N630, mun haɗa masu jerin jihohin da fetur ya fi arha a watan Afrilu.
Farashin man fetur da wasu suke saye a kan N770 zai iya faduwa ba da dadewa ba. Idan matatar Fatakwal ta fara sauke fetur, ana kyautata zaton lita za ta karye a kasa
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya ce shgaba Tinubu yana shirin saka Najeriya cikin jerin manyan kasashen duniya masu habakar tattalin arziki
Yan jihohi masu arzikin man fetur
Samu kari