Gwamnan Jihar Katsina
Gwamnatin jihar Katsina ta fito ta kare matakin da ta dauka na rufe makarantu a lokacin azumin watan Ramadan. Ta bayyana cewa akwai dokar yin hakan.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau I. Jibrin ya bayyaja cewa zai haɗa kai da Sanata Muntari Ɗandutse wajen tabbatar da kirkiro jihar Karaduwa.
Tsagerun 'yan bindiga sun hallaka mutane akalla 17 a wasu hare-hare da suka kai ƙauyuka biyar, a yankin ƙaramar hukumar Faskari ta jihar Kastina.
Ministan gidaje, Arc. Ahmed Dangiwa ya ce Katsina za ta sake zaɓen Tinubu da Radda a 2027, yana mai jinjina wa mata da suka fi yawa a rumfunan zaɓe.
Gwamnatin Katsina ta ware Naira biliyan 2.3 domin samar da abinci domin ciyar da talakawa a watan Ramadan. Shirin na cikin kokarin gwamna Radda ga talakawa.
Gwamna Dikko Umaru Radda ya bude rumbun sauki domin karya farashin abinci ga talakawa. An bude wuraren sayar da abinci a Katsina, Daura da Funtua.
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya fara sabon awaki ga mata da makiyaya a faɗin jihar, ya ce shirin zai taimaka wajen bunƙasa harkokin kiwo.
Rundunar sojin saman Najeriya ta bayyana cewa za ta gudanar da bincike kan zaegin cewa jirgin yaƙinta ya hallaka fararen hula a wani hari da ya kai a jihar Katsina.
Shugaba Muhammadu Buhari ya ka da kuri'a a zaben kananan hukumomin jihar Katsina. Dandazon jama'a ne suka fito tarbar jama'a a lokacin da ya fito.
Gwamnan Jihar Katsina
Samu kari