Yahaya Bello
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Kogi da ke zamanta a Abuja ta kammala sauraron karar da Ajaka ya kalubalanci nasarar Gwamna Ahmed Ododo.
Babbar kotun tarayya ta fusta kan yadda Yahaya yake ci gaba da kin bayyana a gabanta. Mai shari’a Emeka Nwite ya yi fataki da bukatar hana EFCC kama Bello.
Binciken gano gaskiya da aka gudanar kan hoton da ake yaɗawa cewa Yahaya Bello ya yi shigar ƴan Daudu ya gano cewa ba tsohon gwamnan bane a hoton.
Jigon jami'yyar APC, Barista Jesutega Onakpasa ya zargi wasu 'yan siyasa da jefa Nasir El-Rufai da Yahaya Bello a halin da suke ciki duk da gudunmawa da suka bayar.
Matakin da tsohon gwamnan Kogi Yahaya Bello ya dauka na gujewa kamu ko mika kansa domin amsa tambayoyi a hukumar EFCC ya jawo Allah wadai daga tsofaffin gwamnoni 2.
Gwamnatin Najeriya ta ce ba za ta tsaya jan kafa wajen yaki da masu yi wa tattalin arizikin kasa ta'annati. Kashim Shettima ne ya bayyana hakan a yau.
Yayin da ake tunkarar zaben 2027, akwai alamu wasu jiga-jigan APC za su iya bijirewa Shugaba Bola Tinubu a zaben saboda wasu matsaloli da ke faruwa.
Jigon PDP a Najeriya, Segun Showunmi ya koka kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya ci amanar Nasir El-Rufai da Yahaya Bello kan halin da suke ciki a yanzu.
An samu aukuwar wani mummunan hatsarin mota a kan hanyar Okene-Lokoja da ke jihar Kogi. Hatsarin motan ya yi sanadiyyar salwantar da rayukan mutum 19.
Yahaya Bello
Samu kari