Akwatin zabe
Hukumar zaɓen jihar Kano mai zaman kanta KANSIEC, ta matso da zaɓen kananan hukomin daga watan Nuwamba zuwa ranar 26 ga watan Oktoba mai zuwa a 2024.
A wannan labarin, hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kebbi ( KESIEC) ta bayyana cewa shirye-shiryen gudanar da zaben kananan hukumomin jihar ya yi nisa.
Hukuncin kotun ƙoli na ba kananan hukumomi ƴanci ya sa gwamnoni sun fara gaggawar shirya zaben kananan hukumomi a jihohinsu. Mun tattara maku su duka.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Kebbi ta zaɓi ranar 31 ga watan Agusta, 2024 2024 domin gudanar da zaɓen kananan hukumomi a jihar da ke Arewa-Yamma.
Biyo bayan mutuwar shugaban kasar Iran, Ebrahim Raisi a hadarin jirgin sama, mataimakinsa, Muhammad Mokhber zai dawo sabon shugaban kasa kafin sabon zabe.
Shugabannin kananan hukumomi 11 sun yi ranstuwar faraaiki bayan lashe zabe a jihar Gombe. Gwamnan jihar ne, Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya ya jagoraci rantsuwar
Hukumar zabe mai zaman kanta a Gombe ta sanar da jam'iyyar APC wacce ta lashe zaben ƙananan hukumomi 11 da na kansiloli 114 da aka gudanar a yau Asabar.
Gwamnatin jihar Oyo ta sanar da sanya dokar hana zirga-zirgar ababen hawa ranar Asabar, 27 ga watan Afrilu, ranar da aka shirya zaɓen kananan hukumomi.
Hukumar zaɓe ta ƙasa mai zaman kanta (INEC) ta bayyana cewa jam'iyyun siyasa 19 sun nuna sha'awar tsayar da ƴa takara a zaben gwamnan jihar Ondo.
Akwatin zabe
Samu kari