
Tsadar Mai







Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC ya bayyana kadan daga abin dake tattare da yin sabbin kudi da kuma karancin mai a Najeriya. A cewarsa, duk zabe ne.

Hukumar daidaita farashin man fetur ta kasa, NMDPRA, ta garkame wasu gidajen mai 14 a fadin jihar Kano. An kama su da laifin siyar da mai a farashin tsada.

Direbobi da masu hawa motocin haya sun koka game da tsada da wahalar mai da ake fama da shi a birnin tarayya Abuja, jihar Legas da wasu jihohin kudu maso yamma.

Farashin danyen mai a kasuwar duniya ya fadi a yau ranar Juma'a, 23 ga watan Satumba yayinda Najeriya ke fama da satar danyen mai dake gudana a kudancinta.

‘Yan Independent Petroleum Marketers Association of Nigeria sun fara yajin-aiki, suna bin Nigerian Midstream and Downstream Petroleum Regulatory Authority bashi

Za a ji cewa bincike ya nuna akwai hannun jami’an tsaro da manyan gwamnati a satar man da ake yawan yi a yankin Neja-Delta, har yau an gagara yin ram da su.
Tsadar Mai
Samu kari