Tsadar Mai
Farashin man fetur ya kai N1,430 a wasu gidajen mai a Abuja yayin da karin farashin Dangote da rikicin Mashigar Hormuz ke kara tsadar mai da sufuri.
Kamfanin Dangote yana fatan samun masu hannun jari miliyan 10 a fadin Afirka ta hanyar sayar da hannun jarin matatarsa ta IPO domin ba kowa damar cin moriyar tsarin
Danyen mai ya kai $107 a duniya saboda yakin Iran. A Najeriya, man kalanzir ya kai N2,000 kuma fetur N1,400. Wannan tsadar na tsananta halin matsi ga jama'a.
Ministan Ma’adanai, Dele Alake, ya ce Bola Tinubu ya nuna karfin guiwa inda ya dauki manta da siyasa wajen cire tallafin man fetur da ya jawo matsala.
Dan takarar shugaban ƙasa na SDP, Adewole Adebayo, ya yi alkawarin rage farashin man fetur, gas da Jet A1 zuwa N200 kan lita idan ya lashe zaɓen 2027.
Fargaba ta mamaye Okrika bayan rahoton mutuwar mutane da dama sakamakon shakar hayaƙi mai guba yayin da ake zargin suna ɗibar man fetur ba bisa ƙa’ida ba.
Matatar Dangote da Legas ta kara farashin man fetur da N65 a kowace lita, abin da ya kai farashin daga N1,200 zuwa N1,265 kan yiwuwar karin farashin mai.
Matatar Aliko Dangote da ke Legas ta kara farashin litar man fetur zuwa N1,200 kan kowace lita duk da faduwar farashin danyen mai a kasuwannin duniya.
Kenneth Okonkwo ya ce shirin Atiku na rage farashin man fetur idan ya lashe zaɓen 2027 ba zai koma tsohon tsarin tallafi ba, zai dogara kan matatun cikin gida.
Tsadar Mai
Samu kari