Gobara
Wani mummunan lamari ya afku a Borno ranar Talata yayin da gobara ta tashi a sansanin 'yan gudun hijira na Muna da ke yankin Muna a jihar Arewa maso Gabas.
Gobara ta babbake wani gidan rediyo mai zaman kansa, Kpakpando FM, da ke garin Mbaukwu a karamar hukumar Awka ta Kudu a jihar Anambra, bidiyo ya bayyana.
Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce gobara ta kone shaguna 21 a kasuwar 'yan katako da ke Rijiyar Lemo a karamar hukumar Kumbotso a jihar Kano.
Rahotanni sun tabbatar da cewa mummunan gobara ta tashi a gidan karamar ministan birnin tarayya, Abuja, Dr Mariya Mahmood da ke unguwar Asokoro a yau Lahadi.
Mummunar gobara ta tashi barikin ‘yan sandan tafi da gidanka da ke Gombe, da ke a '34 PMF Squadron' daura da garin Kwami a jihar Gombe, wanda ya ja asara mai yawa.
Rahotanni sun bayyana cewa wata gobara da ta tashi a wurin kasuwanci na 'Computer Village' da ke jihar Legas ta jawo asarar dukiya mai tarin yawa.
An samu tashin wata mummunar gobara a dakin kwanan dalibai na jami'ar jihar Yobe, wacce ta lallata dukiya mai tarin yawa. Gwamna Buni ya mika sakon jaje.
Fargaba ta kama mutanen unguwar Iju Ishaga biyo bayan wani abun fashewa da ya tashi a unguwar cikin daren ranar Talata, 13 ga watan Fabrairun 2024.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce gobara ta kone ofishin ‘yan sanda reshen karamar hukumar Nasarawa.Har yanzu ba a gano musabbabin faruwar lamarin ba.
Gobara
Samu kari