Nade-naden gwamnati
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bai wa tsohon shugaban PDP na jihar Ribas rantsuwar kama aiki a matsayin kwamishinan hukumar tattara kuɗin shiga.
Ministan harkokin cikin gida Olubunmi Tunji-Ojo, ya aike da wasika zuwa ga hukumar da'ar ma'aikata kan dalilinsa na kin amsa gayyatar da aka yi masa.
A ranar Talata, 9 ga watan Junairu 2023, Bola Tinubu ya sanar da cewa ya zaftare adadin ayarin da ke yi masa rakiya, kafin ayi mako guda, har an saba alkawarin.
Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Isa Ibrahim Pantami ya ce ya fi kowa bakin ciki kan matsalar tsaro musamman bayan kawo sabon tsari don dakile matsalar.
Bola Ahmed Tinubu, ya amince da naɗin Esther Walson-Jack a matsayin sakatariyar ma'aikatar ilimin Najeriya, ta kasance tsohuwar hadimar Muhammadu Buhari.
Rahotanni sun bayyana cewa ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ola ya ki amsa gayyatar hukumar da'ar ma'aikata. Ana zargin Tunji-Ola da sa hannu a rashawa.
Sabon bayani da suka fito a binciken da hukumar yaki da cin hanci da rashawa ke yi a badakalar ma’aikatar harkokin jin kai ya haifar da cece-kuce.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa na jihar Ondo ya shirya yin garambawul a mukaman gwamnatinsa bayan rasuwar tsohon gwamnan jihar, Rotimi Akeredolu a watan Disamba.
Gwamnatin tarayya ta fitar da jerin sunayen kamfanonin da suka cancanci neman kwangila daga wajen gwamnati. Kamfanonin sun mallaki inshorar ma'aikatan su.
Nade-naden gwamnati
Samu kari