Nade-naden gwamnati
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya tura muhimmiyar bukata Majalisar Dattawa a Najeriya bayan dawowarta daga dogon hutu da suka yi na karshen shekara a Abuja.
Akwai yiwuwar a tafi kotu domin SERAP tana son sanin gaskiyar kudin da aka ba kananan hukumomi tun da aka dawo mulkin farar hula a 1999 har zuwa yanzu.
Bola Ahmed Tinubu ya dauko ma’aikata na musamman da za su sa ido a kan ayyukan Ministocinsa. Hadiza Bala-Usman za ta jagoranci auna kokarin ministocin kasar.
Hadimar Gwamna Godwin Obaseki a bangaren kula da kokarin ma'aikata, Sarah Ajose-Adeogun ta yi murabus ana daf da gudanar da zaben gwamna a jihar a karshen shekara.
Mai taimakawa shugaban kasa wajen harkar manufofi da tabbatar da tsare-tsare, Hadiza Bala Usman ta ce akwai Ministocin tarayyan da Shugaba Tinubu zai rabu da su.
Tsohon Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Raji Fashola ya ce bin diddigi da ka'ida ya jawo wa Isa Pantami bakin jini a gwamnatin Muhammadu Buhari.
Sa'o'i ƙalilan bayan samun sako daga Gwamna Aiyedatiwa, majalisar dokokin jihar Ondo ta ce zata tantance Adelami gobe Alhamis, 25 ga watan Janairu, 2024.
Gwamna Oborevwori na jihar Delta ya naɗa kwamishinan yaɗa labarai na Anton< janar kuma kwamishinan shari'a bayan sama da watanni 7 da hawa kan madafun iko.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa ya sallami dukkan kwamishinoni da sauran hadimai da masu rike da mukaman siyasa a jihar don inganta harkokin gwamnati.
Nade-naden gwamnati
Samu kari