Yan bindiga
Yayin da ake shirin zaben gwamna a jihar Anambra, yan bindiga sun harbe dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a Abuja yayin da a yanzu ya je asibiti domin tiyata.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun hallaka jami'an tsaro na rundunar Askarawan Zamfara. Sun kuma yi awon gaba da makamai daga hannun jami'an tsaro.
Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta tabbatar da cewa ta cafke wani kasurgumin hatsabibiɓ dan bindiga da jami'an tsaro suka kwashe shekara 11 suna nema.
'Yan binduga da ke dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun sace dabbobi masu yawa tare da raunata wasu mutane a yayin harin.
An sace kansilan APC na Daudawa, Buhari Aliyu a hanyar Funtua, inda ake zargin wani mai baiwa ’yan bindiga bayani ne ya taimaka wajen yin garkuwa da shi.
'Yan bindigan da suka sace wasu mata a jihar Neja sun dirka musu ciki bayan sun musu aure tare da su. Wasu daga cikin matan sun dawo gida da jarirai.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin ta'addanci a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka manoma masu yawa a farmakin da suka kai.
Bayan yan bindiga sun sake limamin masallacin Juma'a, malamin da ke garin Uromi, Imam Muhammad Murtadha Obhakhobo ya karyata rahoton rundunar yan sanda.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da malamin addinin musulunci a jihar Edo. 'Yan bindigan sun bukaci a ba su kudin fansa masu kauri.
Yan bindiga
Samu kari