Yan bindiga
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan bindiga masu yawa a jihar Neja. Sojojin sun hallaka bata garin ne tare da hadin gwiwar jami'an DSS.
'Yan bindiga masu garkuwa da mutane sun yi wa mutum 38 yankan rago bayan sace su a jihar Zamfara. An sace mutanen ne a karamar hukumar Kaura Namoda.
Yan bindiga sun kashe wasu daga cikin mutane fiye da 50 da suka yi garkuwa da su a jihar Zamfara da ke Arewacin Najeriya duk da karbar miliyoyin kudin fansa.
Wasu 'yan ta'adda dauke da makamai sun yi awon gaba da wasu mutane a jihar Neja. 'Yan ta'addan sun sace mutanen ne bayan sun kai farmaki a kauyensu.
Yan bindiga sun kai wani hari yayin da suka sace wani Fasto da wasu biyu a gonarsu da ke Bauda a Maro da ke cikin Karamar Hukumar Kajuru a Jihar Kaduna.
Rundunar sojin Najeriya ta hallaka wani dan bindiga Dan Dari Biyar da ya shahara da kashe mutane da garkuwa da mutane da gallazawa Hausawa a Sokoto.
Jami'an tsaro sun samu nasarar kashe wasu 'yan bindiga yayin wani artabu da suka yi a jihar Zamfara. Jami'an tsaron dai sun shirya musu kwanton bauna ne.
Tsohon hafsan hafsoshin soji, Janar Tukur Buratai, ya ce talauci da rashin jan matasa a jiki ne ke kara haddasa shiga kungiyoyin Boko Haram da ISWAP.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu gagarumar nasara kan mayakan kungiyar ta'addanci ta ISWAP a jihar Borno inda suka yi musu barna mai yawa a yayin farmakin.
Yan bindiga
Samu kari