Yan bindiga
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojin Najeriya ta aika dakaru bayan an samu kiran gaggawa na cewa 'yan bindiga na shirin kai hari wani yankin Katsina.
'Yan bindiga a Benue sun hanawa wani manomi girbe amfanin gonarsa har sai ya biya N500,000, yayin da Hukumar Kwastam ta kama bindigogi 399 a Legas.
Hukumar kwastom ta kama wasu bindigogi kusan 400 da aka yi yunkurin shigowa da su Najeriya yayin da ake kokarin shirye shiryen zaben 2027 a fadin kasar nan.
A labarin nan, za a ji cewa an samu rashin yarda a tsakanin manyan ISWAP bayan rundunar sojin Najeriya ta fitar da wasu muhimman bayanan sirrinsu.
An ce Ibn Mohammed bin Shakau, ɗan marigayi shugaban Boko Haram Abubakar Shekau, ya shiga sahun ƙungiyar, lamarin da ya haifar da fargabar ci gaba da akidarsa.
Shahararren dan bindiga a Najeriya, Ado Aleiro ya gamu da cikas yayin da aka yi arangama da miyagu a jihar Katsina wanda ya jawo rasa ran dansa da yan uwa.
Matafiya sun makale a Mokwa bayan mazauna Niger sun toshe hanyar Mokwa-Bida, suna zanga-zangar nuna adawa da yawaitar garkuwa da mutane da ’yan bindiga.
Bincike ya karyata ikirarin cewa an kashe shugaban karamar hukumar Bungudu, Nura Abdullahi, tana mai cewa babu sahihiyar hujjar mutuwarsa bayan garkuwa da shi.
Akalla makarantu 65 a Arewacin Najeriya sun daina aiki saboda rashin tsaro, lamarin da zai ƙara ta'azzara matsalar yaran da ba sa zuwa makaranta.
Yan bindiga
Samu kari