Yan bindiga
Akalla mutane bakwai sun rasa rayukansu bayan ‘yan bindiga sun kai mummunan hari kan wasu al’ummomi uku a Masarautar Kupa da ke Lokoja, Jihar Kogi.
Wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne sun sace manoma biyu a jihar Ondo, inda suka bukaci a biya Naira miliyan 100 kafin su saki manoman da suka aace.
A labarin nan, za a ji cewa mazauna jihar Sokoto da yan bindiga suka takurawa da miyagun hare-hare sun bayyana cewa ba za su yafewa gwamnatin jiharsu ba.
Gwamna Dauda Lawal ya jaddada cewa gwamnatin Zamfara ba za ta tattauna da 'yan bindiga ba, yayin da ya kai ziyarar ta'aziyya ga al'ummar Bungudu bayan kai hari.
Al’ummar Woro a jihar Kwara ta ce mutane 13 na ci gaba da tsarewa bayan ceto 163 daga cikin 176 da aka sace, yayin da ake neman ƙara ƙarfafa tsaro a yankin.
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin matafiya a da suka bi ta hanyar jihar Neja sun shiga gagari bayan yan bindiga sun tare masu hanya tare da bude wuta.
Mutane 176 da aka sace a harin Woro da Nuku a jihar Kwara sun samu 'yanci bayan watanni, yayin da gwamnatin jihar ta yabawa Tinubu da jami'an tsaro.
'Yan bindiga sun kashe 'yan sintiri uku 'yan uwa a Riyom, Plateau, yayin sintirin dare, lamarin da ya jawo kira ga hukumomin tsaro su dauki mataki.
Dakarun rundunar sojin Najeriya sun kuɓutar da mutum 14 daga hannun ƴan bindiga tare da ƙwato dabbobi 281 a wani samame da suka kai a jihar Sokoto.
Yan bindiga
Samu kari