Yan bindiga
Rundunar sojojin kasar nan ta sake samun nasara kan ‘yan ta’adda a jihar Kaduna inda aka fattake su daga yankuna da dama tare da kashe miyagu biyu daga cikinsu.
Rundunar yan sanda a birnin tarayya Abuja ta yi nasara kan gungun barayi masu garkuwa da mutane tare da kubutar da wadanda aka yi garkuwa da su a dazuka.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka miyagun 'yan bindig yayin wani artabu a jihar Kaduna. Sojojin sun hallaka 'yan bindiga mutum biyar.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare-hare a kauyukan jihar Taraba. 'Yan bindigan sun hallaka mutum 11 a farmakin wanda suka kai da sanyin safiya.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta tabbatar da cewa jami'anta sun samu nasarar hallaka wasu 'yan bindiga mutum uku a jihar Katsina a yayin wani artabu.
Yayin da ake shirin gudanar da zaben kananan hukumomi a jihar Enugu, wasu ‘yan bindiga sun yi ajalin wani dan takarar PDP a karamar hukuma, Hon. Ejike Ugwueze.
Gwamnatin jihar Sokoto ta samu nasarar ceto mutum 250 daga hannun 'yan bindiga a cikin shekara daya. Gwamnatin ta kuma samar da kayan aiki ga jami'an tsaro.
Shugaban kwamitin majalisar dattawa kan sojoji, Sanata Abdul'aziz Musa Yar'adua ya bukaci 'yan Najeriya da su daina ba da kudaden fansa ga 'yan bindiga.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hare-haren ta'addanci a wasu kauyukan karamar hukumar Shiroro cikin jihar Neja. Sun hallaka mutum bakwai har lahira.
Yan bindiga
Samu kari