Yan bindiga
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai harin ta'addanci a karamar hukumar Bassa ta jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka wani fasto tare da wasu mutum hudu a harin.
Gwamnatin jihar Niger ta dora laifin gaza ceto wadanda suka makale a karkashin mahakar ma'adanai kan rashin tsaro da ya addabi yankin Galadima-Kogo.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka dan Sarkin Hausawan Janjala a karamar hukumar Kagarko da ke jihar Kaduna. An ce budurwar shugabansu ya aura.
Wasu tsagerun ƴan bindiga sun buɗe wuta kan wasu mutum biyu, sun kashe kansilada shugaban matasa a yankin ƙaramar hukumar Onitcha a jihar Ebonyi.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai farmaki a wani ofishin 'yan sanda da ke jihar Ebonyi. Jami'an 'yan sandan sun yi musayar wuta da 'yan bindigan.
Wasu ƴan bindiga sun farmaki GRA inda suka sace lakcarori biyu ciki har da Farfesa da kuma ɗansa da ke Jami'ar Tarayya a garin Dutsinma da ke jihar Katsina.
Al’umar kauyen Usmanu dake karamar hukumar Karim Lamido sun wayi garin Litinin cikin kunci da tsoro bayan wasu’yan bindiga sun kutsa garinsu a daren Lahadi.
Gwamnatin jihar Kogi ta sanar da ceto sauran daliban Jami’ar CUSTECH guda takwas da aka sace a jihar a farkon watan Mayu bayan hallaka biyu daga cikinsu.
Sanata Rabiu Kwankwaso ya daura alhakin matsalolin da suka addabi yankin Arewacin Najeriya kan rashin adalci da kuma rashin kwarewa a shugabanci.
Yan bindiga
Samu kari