Yan bindiga
Sojojin Operation FANSAN YAMMA sun kashe manyan kwamandojin ’yan ta’adda biyu a Katsina, yayin da jagoran kungiyar Kachalla Muhammadu Filani ya tsere.
Dakarun rundunar Operation Fansan Yamma ta kashe wani fitaccen kwamandan ‘yan ta’adda mai suna Smally a Katsina tare da kwato makamai da alburusai.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai hare-hare kan kauyuka 17 a karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina, sun kashe bayin Allah tare da yin garkuwa da wasu da dama.
Rundunar yan sandan jihar Sakkwato ta yabbatar da kai hari wani kauye a karamar hukumar Rabah, inda aka kashe manoma takwas tare da jikkata wasu da dama.
Yan bindiga sun kashe shugaban jam'iyyar APC na Rantan, Garba Buba, da wani mazauni, yayin da hare-haren garkuwa da mutane ke ƙara tsananta a jihar Kano.
Yan bindiga dauke da makamai sun kashe mutane uku, sun jikkata biyar tare da sace Sarkin Noma na Kano a garin Chiromawa da ke Karamar Hukumar Garun Malam.
Ofishin Nuhu Ribadu ya yi kira ga ’yan Najeriya su ƙara taka-tsantsan saboda yiwuwar barazanar tsaro, tare da neman jama’a su kai rahoton abubuwan da ake zargi.
Binciken ya gano cewa bidiyon da ake cewa ya nuna ’yan fashin daji a gidan sanata ƙarya ne, bayan an gano an haɗa bidiyoyin mutane daban-daban kan haka.
Gwamnan jihar Kogi, Ahmed Usman Ododo ya bayyana shirinsa na tabbatat da zaman lafiya da tsaro, ya ce gwamnatinsa ba za ta sassauta wa yan ta'adda ba.
Yan bindiga
Samu kari