EFCC
Kotun tarayya da hana belin jami'in Binance a kan zargin karya dokar haraji. Ya bukaci a ba shi beli ne domin duba lafiyarsa na tsawon mako 6 amma lauyan EFCC ya ki.
Akalla gwamnonin jihohi 16 ne a Najeriya suka maka hukumar yaki da cin hanci ta EFCC a gaban Kotun Koli da ke birnin Tarayya Abuja kan dokar da ta samar da ita.
A wannan labarin, za ku ji cewa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana yadda cin hanci da rashawa ya kassara Najeriya da hana ta cigaba mai dorewa.
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta gaza yin zama kan karar da tsohuwar ministar man fetur Diezani Alison-Madueke ta shigar na hana EFCC kwace kadarorinta.
Hukumar EFCC ta bayyana damuwarta kan yadda kotunan kasar ne ke kawo mata tsaiko a yaki da cin hanci da rashawa a wasu jihohi 10. Olanipekun Olukoyede ya magantu.
A wannan labarin, za ku ji cewa babbar kotun tarayya da ke zamanta a Maitama ta bayar da sammacin tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, kuma ya bayyana gabanta.
Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta tabbatar da kwato makudan kudi har N13bn da aka yi baba-kere a kansu a watan Satumbar 2024 da ta gabata a Najeriya.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta yi alkawarin cewa za ta yi bincike kan zargin karkatar da dukiyar jihar Zamfara da ake yiwa Bello Matawalle.
Ali Muhammad Ndume ‘dan siyasa ne, amma ya na ganin abokan aikinsa ba su da gaskiya ko kadan. Ndume yake cewa duk wanda aka samu bai sata to ya yi sa’a.
EFCC
Samu kari