
EFCC







Za a ji labari EFCC ta ce Hafsun sojojin sama da aka yi a 2014 ya sace kudin tsaro. Air Marshall Adesola Amosu ya rike gidan sojan sama ne tsakanin 2014 da 2015

An kama Garba Tahir da satar N26m na tsofaffin ma’aikatan gwamnati. Alkalin kotun tarayya a garin Abuja ya samu tsohon Akanta da wawuran fanshon ma’aikata.

Hukumar yaƙi da masu yi wa tattalin arziƙin Najeriya zagon ƙasa ta gurfanar da ɗan takarar Majalisar Dattawa na Kano ta Tsakiya na APC, Alhaji A.A Zaura a kotu.

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa ta'annati, EFCC, ta kama wata dattijuwa yar shekara 73 da wasu mutum biyu bayan samunsu da katin PVC 20 a Benin

Hukumar EFCC ta kama wani malamin jami'a mai suna Dakta Cletus Tyokyya da tsabar kudi har naira miliyan 306 a rumfar zabe da ake zargin na siyan kuri'a ne.

Hukumar EFCC ta samu nasarar cafke wasu maƙudan kuɗaɗe da ake zargin za ayi amfani da su wajen siyan ƙuri'a a jihar Legas. A gobe ne dai za a yi zaɓen 2023.
EFCC
Samu kari