EFCC
Gwamnan jihar Benue, Alia Hyacinth ya dakatar da kwamishinan shari'a kan shiga shari'ar kalubalantar dokar da ta kirkiri EFCC ba tare da saninsa ba.
Gwamnatin tarayya ta hannun hukumar EFCC ta janye dukkanin tuhume tuhumen safafar kudi da take yiwa jami'in kamfanin Binance. Watanni 7 kenan ana tsare da shi.
Hukumar NBC ta bayyana rashin jin dadin ta kan yadda jami’an hukumar EFCC suka mamaye gidan rediyon Urban FM 94.5 FM a Enugu ana tsaka da watsa shiri.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya fito ya gayawa duniya cewa ko kadan ba ya tsoron hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC&..
Shugaban hukumar EFCC, Ola Olukoyede, ya nuna kaduwarsa kan yadda wani yaro dan shekara 17 ya yi kutse a cikin na'urarsa a yayin da ya ke gwada fikirarsa.
A halin yanzu dai ana ci gaba da gudanar da taron kasa kan dakile aikata laifuffuka ta yanar gizo wanda hukumar EFCC ta shirya a dakin taro na fadar shugaban kasa.
Kotun Koli ta tanadi hukunci a karar da gwamnoni 16 na Najeriya suka shigar inda suke bukatar a rusa hukumar EFCC mai yaki da cin hanci da rashawa.
A yau ne Kotun Kolin za ta yanke hukunci kan karar da gwamnatocin jihohi 19 suka shigar na kalubalantar kundin tsarin mulkin kasar kan kafa hukumar EFCC.
Yayin da jihohi 16 suka shigar da korafi inda suke kalubalantar dokar da ta samar da hukumar EFCC da cewa ba a bi ka'ida ba, jihar Anambra ta janye daga shari'ar.
EFCC
Samu kari