Jam'iyyar APC
Jam'iyyar APC ta shiyyar Arewa maso Yamma ta jinjinawa Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano bisa matakin da ya dauka na sauya sheka zuwa jam'iyya mai mulki.
Sakataren jam'iyyar ADC na kasa kuma tsohon gwamnan jihar Osun, Rauf Aregbesola ya aika da sakon gargadi ga APC ka gwamnonin da ke shiga cikinta.
Sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC ba zai shafi nasarar NNPP a zaben 2027 ba, shugaba Tokji Nadem, yana mai zargin cin amanar Rabiu Kwankwaso.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya koma APC, amma mataimakinsa Aminu Abdulsalam Gwarzo ya ƙi bin sa, lamarin da ya jefa siyasar jihar cikin rikici.
Kwamitin shirya taron sauya shekar gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya tabbatar da cewa Sanata Kashim Shettima zai halarci bikin yau Talata a Jos.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar APC ba ta ji dadin kalaman Ministar al'adu da yawon bude ido a kan batun takarar Shugaba da Mataimakinsa a 2027.
Rikici na neman barkewa a jam'iyyar APC bayan bacewar hoton Kashim Shettima a taron Maiduguri, ya tayar da tsoro game da makomar jam'iyya a zaben 2027.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo, ya taya Gwamna Abba Kabir Yusufmurnar komawa jam'iyyar APC. Ya ce tarihi zai rika tunawa da gwamnan.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya samu tagomashi kan batun sake tsayawa takara a zaben 2027. Kungiyar matasan Arewa ta shirya saya masa fom din takara.
Jam'iyyar APC
Samu kari