Daurin Aure
Wani mai gadi a kwalejin Prestige International, Nurudeen Shehu, mai shekaru 37, ya dauki rayuwarsa da kansa saboda tsohuwar matarsa ta kara wani aure a Kano.
Mijin Layla Ali Othman, Yusuf Adamu Gagdi, ya yi barazanar maka kawarta Sadiya Marshall a kotu saboda bata suna, a shafin X ya bayyana haka a ranar Litinin.
Wani mummunan hatsarin mota da ya auku ya yi sanadiyyar salwantar da ran wata amarya da kawayenta a jihar Neja. Mutane da dama sun jikkata a hatsarin.
Dr Yusuf Adamu Gagdi PhD., OON ya yi turawa matarsa, Layla Ali Othman sako na musamman, yana fatan duk wani aheri a rayuwa a ranar murnar cikar ta shekara 38.
Akalla 'yan mata, zawarawa da marasa galihu 300 ne aka aurar da su ga masoyansu wanda gwamnatin jihar Kebbi ta dauki nauyin yi, bayan kashe sama da naira miliyan 21.
Wata amarya yar Najeriya ta shammaci kawayenta su 60 bayan ta fake da sunan aure. Ta siyar masu da ankon biki kan N60k sannan ta tsere kasar waje.
Wani bature matukin jirgin sama ya tabbatar da maganar nan ta cewa so makaho ne yayin da ya je wani kauye a kasar Kenya don zabo matar aure. Sun haihu tare.
Ana shirin daura auren wani saurayi da masoyiyarsa, ciwon ajali ya kama shi, ya amsa kiran mahaliccinsa a gadon asibiti. Abin ya faru a garin Omala da ke jihar Kogi.
Wani lauya mai suna Abba Hikima ya ce doka ta hana yin lefe, kayan daki, kayan na gani ina so da sauran tsarabe-tsaraben aure a jihar Kano, kuma za a iya daure mutum
Daurin Aure
Samu kari