Kotun Kostamare
Hukumar 'yan sanda reshen jihar Benuwai ta sanar da cewa dakarunta sun yi nasarar kama mutum ɗaya da ake zargin yana da hannu a kisan mai shari'a mai ritaya.
Benue - Rahotanni daga jihar Benuwai sun nuna cewa an tsinci gawar tsohuwar shugabar Ƙotun kostumare ta jihar Benuwai, Margaret Igbeta, cikin yanayi mara kyau.
Kotun majistare da ke Ogun ta tasa keyar wasu mutane biyu daurin watanni uku a gidan kaso kan zargin sata a motocin kamfanin Dangote na kusan miliyan daya.
Wata kotun shari'ar Musulunci da ke zamanta a birnin Kanon Dabo, ta tasa ƙeyar wani magidanci zuwa gidan gyaran hali bisa laifin lakaɗawa tsohuwar matarsa duka.
An gurfanar da wani dattijo Isiaka Abdullahi mai shekaru 72 wanda direba ne a gaban wata kotu a Legas kan zargin lalata kadarorin na miliyan 320. Hakan ya biyo.
Kotun majistare da ke zamanta a birnin Awka ta jihar Anambra ta daure lakcra, Peter Ekemezie kan zargin bata sunan Farfesa Asigbo na jami'ar UNIZIK da ke jihar.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano, ta sanar da haramta duk wani nau'i na zanga-zanga a faɗin jihar. Sanarwar ta biyo bayan bayanan da hukumar ta samu na cewa.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya koka kan yadda aka samu labarin ba wa alkalai cin hanci a kotun sauraran kararrakin zabe na 'yan majalisun Tarayya da na jihar
Wani matashi mai suna Mubarak Kajola ɗan kimanin shekaru 28 ya gurfana a gaban wata kotun Majistare da ke zamanta a Ikeja da ke birnin Legas bisa zargin da.
Kotun Kostamare
Samu kari