Kotun Kostamare
A labarin nan, za a ji cewa kotu a Zambia ta yi kakkausan suka ga masu tsafi da sihiri bayan an kama wasu da yunkurin kashe Shugaban Kasar, Hakainde Hichilema.
Wani magidanci, Mista Ishaku Joseph ya maka saurayin diyarsa, Yunana Zock a kotu jam tuhumar kwashe kudin gadon matarsa, wacce ta bar duniya kwanakin baya.
A labarin nan, za a ji wasu lauyoyi biyu a Kano, Ahmed Musa da Ridwan Yunusa,sun ce ba su san da batun shiga shari'ar da gwamnatin Kano ke shirin yi da Jafar ba.
A labarin nan, za a ji yadda Dumebu Kachikwu, tsohon dan takarar Shugaban Kasa a ADC ya dauki zafi bayan INEC ta mika ADC ga Davide Mark da abokansa.
A labarin nan, Sarkin Musulmi, Mai Alfarma, Alhaji Sa'ad Abubakar III ya bayyana takaicin yadda bangaren shari'a ke tauye hakkin talakawan Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Shugaban Najeriya, Cif Olusegun Obasanjo ya fito da wasu bayanai a kan bangaren shari'a da yadda adalci ya wargaje a kasa.
A labarin nan, za a ji cewa kotu ta umarci gwamnatin Kogi a kan lallai ta biya hakkokin tsohon mataimakin gwamnan jihar, Simon Achuba da aka tsiga a 2019.
Yayin da ake shari'a kan wadanda ake zargi da kisan matafiya a Plateau, Babbar kotun Jihar Plateau ta yi zama kan karar da ake bayan kisan masu halartar biki.
A labarin nan, za a ji yadda hukumar NDLEA ta samu nasarar wargatsa wasu dillalan miyagun kwayoyi a Najeriya, har sun samu zama gidan kaso na shekaru.
Kotun Kostamare
Samu kari