Kotun Kostamare
Wasu daga cikin ma’aikatan fada tara sun shigar da kara a kotu kan korarsa daga gidan fadar Sarki Sanusi II da rusa gidajensu ba tare da izini ba a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa babbar kotu da ke zamanta a Kano ta daure sauran mutanen da aka kama da sarar wasu yara daga sassa daban-daban a jihar.
Wata kotun magistrate a jihar Kano ta ɗaure wani dan TikTok da ke shigar dan daudu da kuma yada batsa a gidan gyaran hali har na tsawon shekara daya.
Wani rahoto da muka samu ya tabbatar da cewa kotun Shari’ar Musulunci da ke Rigasa ta hana wani matashi, Salisu Salele kusantar tsohuwar budurwarsa, Bilkisu Lawal.
Wata kotun majistire ta yanke hukuncin zaman gidan kaso na tsawon watanni 13 ga wasu manyan ƴan TikTok ko zaɓin tara kan laifin yaɗa hotunan banza a midiya.
Tsohon alkalin alkalan Najeriya, Mohammed Lawal Uwais ya rasu a safiyar Juma'a. Ya rasu yana da shekara 88. Uwais ya yi aiki tare da Umaru Yar'adua.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da rasuwar tsohon alƙalin kotun tarayya, Daniel Dantshoho Abutu wanda ya shugabanci kotun daga Satumba 2009 zuwa Maris 2011.
Kungiyar ma'aikatan shari'a ta Najeriya, JUSUN ta dakatar da yajin aiki bayan ganawa da CJN da wakilan gwamnati, ta umarci ya'yanta su koma aiki 4 ga Yuni, 2025.
A labarin nan, za ku ji kotu a Kano ta yanke wa Shafiu Abubakar hukuncin kisa ta rataya bayan samunsa da laifin kona masallata a garinsu na Gadan.
Kotun Kostamare
Samu kari