
Jihar Cross River







Gwamna Ben Ayade na jihar Kuros Riba, ya sallami biyu daga cikin manyan hadimansa, ya sanar da sunayen wadanda zasu maye gurbinsu nan take ba bata lokaci .

Rahotanni daga jihar Kuros Riba sun nuna cewa an halaka wani wakilin jam'iyya a wurin da ke kusa da rumfar zabe, kakakin yan sanda ta tabbatar da faruwar lamari

Wasu mahara da ba a san ko su wanene ba sun sace dan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar Young Progressives Party, YPP, Prince Agbor Onyi ana daf da zabe.

Rundunar yan snadan jihar Kuros Riba ta tabbatar da batun gano gawar wani farfesa yashe a cikin gidansa da tabon soka masa wuka, an kama wani da ake zargi.

Jaruman sojojin Najeriya na 13 Birgade, Calabar, karkashin Operation Akpakwu, sun ceto kwamishinan harkokin mata a Cross Rivers, Mrs Gertrude Njar da aka sace.

Jami'an rundunar sojin Najeriya sun kai samamen kwantan bauta kan mafakar masu garkuwa da mutane a Kuros Riba, sun ceto kwamishinar harkokin mata da aka sace.
Jihar Cross River
Samu kari