Dan takara
Mun kawo ‘yan siyasar da za su iya ƙalubalantar Bola Tinubu idan zai nemi tazarce. Wasu sun fara kawo zancen wadanda za su nemi mulki a zaben 2027.
Wasu yan siyasa masu ƙarfin fada a ji a yankin Arewacin Najeriya suna kokarin neman yardar Jonathan domin tsayawa zabe a 2027 saboda dakile Bola Tinubu.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya yi martani kan neman shugabancin Najeriya da kalubalantar Bola Tinubu a zaben 2027 inda ya ce idan yana so zai yi magana.
An kawo jerin wasu malaman da za su iya goyon bayan Bola Tinubu a 2027. Ana ganin cewa irinsu Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingirza su sake talla Tinubu a 2027
Yan bindiga sun kashe dan takarar jam'iyyar APC na kansila, Adeyinka Adeleke a yankin Jide Jones da ke karamar hukumar Abeokuta ta Kudu a jihar Ogun.
Akwai ‘yan gidan Olusegun Obasanjo da Bola Tinubu da ke siyasa. Rabiu Kwankwaso ya bi sahun Yar’adua, Saraki, Ibrahim Waziri domin akwai ‘yan siyasa a cikin jininsa
An kawo jerin mutanen gida guda da suka yi siyasa tare lokaci daya. Alal misali Rabiu Kwankwaso ya na da kani wanda ya taba zama shugaban Matasan Kwankwasiyya.
Jam'iyyar APC ta yi magana kan shirin hadakar Sanata Rabiu Kwankwaso da Peter Obi inda ta ce babu wani abin tsoro a gare ta saboda dukansu yan son rai ne.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana matsayarsa kan zaben 2027 da wasu ke ta shirye-shirye domin neman takara inda ya ce a yanzu ya himmatu wurin inganta Najeriya.
Dan takara
Samu kari