Gwamnatin Buhari
Fasto Okezie Atani da wasu sun rika lalubo abubuwan da Bosun Tijjani ya fada a Twitter. Tijjani ya na goyon bayan Peter ne, wannan bai hana a zakulo shi ba
Masoya sun shirya addu’o’i na musamman domin Allah ya bayyana Abubakar Dadiyata. Gwamnan Jihar Kano ya yi alkawari cewa za su yi bakin kokari wajen gano shi.
Labari mai zafi ya zo mana cewa za a ji ragowar Ministocin tarayya. Shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila ya aikowa majalisar sunayensu.
Gwamnatin Dikko Umaru Radda za ta raba 30, 000 na abinci. Bayan Gwamnan Katsina da zai raba abinci, an karya taki a Jigawa, mota za tayi sauki a jihar Legas.
An birne maganar nadin Ministoci, hasashe ya nuna mana mukaman da Nasir El-Rufai, Ahmad Dangiwa Umar, Lateef Fagbemi (SAN) za su rike idan har an tantance su.
Tsohon ministan Buhari, Lai Mohammed ya samu matsayi inda aka nada shi mai ba wa babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya a bangaren yawon bude ido shawara.
Bincike ya nuna ba gwamnatin Bola Tinubu tayi wa daliban sakandare karin kudi ba. Amma sabon shugaban kasar yana shan sukar jama’a a yayin da ake kukan babu.
Muhammadu Buhari yana cikin masu halartar taron Gidauniyar jihar Katsina na shekarar nan. Tun da Buhari ya mika mulki, wannan ne karon farko da zai je wani taro
Za ayi binciken nade-naden mukaman da Muhammadu Buhari ya yi a ofis. ‘Yan majalisa sun tattago aiki, kwanaki da rantsar da su, sun fara yin bincike na musamman.
Gwamnatin Buhari
Samu kari