Gwamnatin Buhari
Za a ji labari bayan shekaru kusan 7, Gwamnatin Tarayya ta dakatar da tsarin N-Power. Tsarin ya taimaka wajen rage yawan masu zaman kashe wando a Najeriya.
Atiku Abubakar ya fadi abin da bai taba fada ba, ya ce ACP na zuwa, sai aka karbe duka lasisin kamfanoninsa, ya ce ‘yan APC sun rabawa junansu kasuwancinsa.
Emmanuel Ibe Kachikwu zai shiga shari’ar Diezani Alison-Madueke a kotun Westminster. Lambar tsohon Ministan ya bayyana bisa zargin karbar rashawa.
A jiya ne tsohon Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari Ya yi Hira ta Musamman ya na cewa matasan Nijeriya na da dalilin rashin gamsuwa da shugabanninsu.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari yana da abubuwa da dama da ya yi nadama a kansu a matsayin shugaban kasa, inji tsohon hadiminsa, Femi Adesina.
Bola Tinubu ya ce ba zai zama shugaban kasan da zai rika bada uzurori ba, ya ce babu dalilin da ‘Yan Najeriya za su zauna a talauci, mutanenmu ba malalata ba ne.
Da alama mutanen tsohon Gwamnan CBN Godwin Emefiele sun shiga uku. Ba komai ya jawo hakan ba sai binciken da Jim Obazee yake yi a CBN da kuma NIRSAL.
Garba Shehu, kakakin tsohon shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa a yanzu haka ubangidansa ya koma gonarsa yana kula da ita.
Kwanakin baya aka yi alkawarin Najeriya za ta fara tace mai a cikin gida. Watan Agusta ta wuce, kamfanin Dangote bai fara tace danyen mai a Najeriya ba.
Gwamnatin Buhari
Samu kari