Tarihin Najeriya
Tsohon Sakataren Kungiyar kasashe rainon Ingila, Emeka Anyaoku ya ce tsarin tarayya ne kadai zai ceto Najeriya daga rugujewa, da tabbatar da ci gaba.
KamfaninTCN ya bayyana cewa an yi nasarar samar da hasken wutar lantarki mafi yawa a kwanan nan, inda ta tunkuda megawatt 5,543 ga jama'a a rana guda.
Solomon Arase ya ce Buhari ginshiki ne na haɗin kai, tare da gode masa kan jajircewarsa wajen tsaro, yaki da cin hanci da kuma tabbatar da cigaban Najeriya.
Yakubu Gowon yana da labarin akwai shirye-shiryen yi masa juyin mulki. Shugaban kasar bai yarda ba saboda kusancinsa da wanda aka ce zai kifar da gwamnatinsa.
Najeriya ta zama ƙasa mai cin gashin kanta a ranar 1 ga watan Oktoba, 2024, akwai wasuu abubuwa da zai wahala a manta da su game da wannna ranar.
A wannan labarin, za ku ji cewa tsohon shugaban kasa, Good Ebele Jonathan ya karfafi yan kasar nan a dai-dai lokacin da aka cika shekaru 64 da samun yanci.
A yayin da Najeriya ke bukin murnar cika shekaru 64 da samun 'yancin kai, gwamnan jihar Filato Barista Caleb Mutfwang ya yi afuwa ga fursunoni biyar.
Duba muhimman bayanai daga jawabin ranar samun ‘yancin kai na 2024 da shugaba Bola Tinubu ya yi a yayin da Najeriya ke murnar cika shekaru 64 da samun ‘yancin kai.
Gwagwarmayar samun 'yancin kai cike take da jajircewa da sadaukarwa. Akwai abubuwa da dama da suka taimaka a kokarin Najeriya na samun 'yancin kai daga Turawa.
Tarihin Najeriya
Samu kari