Jihar Borno
Kotu ta ba da belin tsohon ɗan sanda, DCP Abba Kyari bayan shafe watanni 27 a gidan gyaran hali kan zargin alaka da manyan masu hada-hadar miyagun kwayoyi.
Wasu 'yan ta'addan ISWAP sun bawa jama'ar garuruwan dake karamar hukumar Kukawa a jihar Borno zabin ko dai su bar gidajensu ko a kashe saboda zargin cin amana
'Yan ta'addan kugiyar ta'addanci ta ISWAP sun kai farmaki kan wasu masunta a jihar Borno. Miyagun ƴan ta'addan sun hallaka mutum 15 a yayin harin.
Rundunar sojojin saman Najeriya ta sanar da cewa dakarunta sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu tarin yawa a jihohin Borno da Katsina a Arewacin Najeriya.
Majalisar Dattawa ta amince da dokar dawo da tsohon taken Najeriya "Nigeria We Hail Thee" tare da maye gurbin "Arise O Compatriots" domin kara kishin kasa.
Tsohon shugaban sojin Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai ya koka kan yadda mtsalar traso ta ki karewa a Arewa maso gabas. Ya bukaci a gama yakin cikin gaggawa.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa babban burinsa a rayuwa shi ne zama shugaban jami'a ba kasancewa gwamnan jihar Borno ba.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba tsohon dan sanda, DCP Abba Kyari belin makwanni biyu yayin da yake jimamin mutuwar mahaifiyarsa a jihar Borno.
'Yan ta'addan ISWAP sun aikata wani sabon aikin ta'addanci a jihar Borno bayan sun hallaka wani babban jami'in 'yan sanda bayan sun yi masa kwanton bauna.
Jihar Borno
Samu kari