
Jihar Benue







Wasu da ake zargin makiyaya ne sun kashe sojoji biyu da farar hula bakwai, ciki har da hakimin kauyen Eguma da ke karamar hukumar Agatu ta jihar Benue.

A wannan labarin, za ku ji tsohon gwamnan Binuwai, Cif Samuel Ortom ya bayyana cewa mahaliccinsa ya ba shi muhimmin sako kan takara a shekarar 2027.

Wasu yan bindiga sun yi gunduwa gunduwa da dan gudun hijira a Benue. Sun samu dan gudun hijirar ne yana aiki tare da matarsa a gona kafin su fara sara shi.

Dan majalisar wakilan tarayya daga jihar Benuwai, Hon. Terseer Ugbor ya yi barazanar maka Gwamna Alia da gwamnatinsa a kotun kan zargin karyar da suka masa.

Gwamnan jihar Benuwai ya yi shaguɓe ga wasu manyan ƴan siyasa da ke ganin sun isa a jiharsa, ya ce al'umma ce ta zaɓe shi kuma su zai yi wa aiki.

Jam'iyyar APC ta zargi Gwamna Alia Hyacinth na jihar Benue da kokarin kawo tsaiko a rikicin jam'iyyar a jihar da ke faruwa inda ta ce yana mata zagon kasa.

Yan gudun hijira 16 suka hadu da harbin maciji a sansani daban daban a jihar Benue. NEMA ta dauki matakin feshin magani a wuraren kuma ko daya bai mutu ba.

Gwamna Hycinth Alia na jihar Benuwai ya amince da naɗin Barista Deborah a matsayin sabuwar sakatariyar gwamnatinsa bayan murabus din Farfesa Alakali

Wasu 'yan bindiga da ake zargin fulani makiyaya ne sun kashe mutum bakwai a kauyen Naka, hedkwatar karamar hukumar Gwer ta Yamma a jihar Benuwai.
Jihar Benue
Samu kari