Bayelsa
Gwamnan jihar Bayelsa, Duoye Diri, ya gargadi kwamishinoninsa da su yi abin da ya dace a jihar. Gwamnan ya ce duk wanda ya gaza tabuka komai zai rasa kujerarsa.
Gwamna Douye Diri na jihar Bayelsa ya ce kwata-kwata bai bukatar kasancewa mataimakin Atiku Abubakar a zaben 2027 da ke tafe kamar yadda ake yadawa
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Goodluck Ebele Jonathan, ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba kasar nan za ta shawo kan matsalar tabarbarwar tattalin arziki.
Kotu ta sallami shari'ar da ake yi tsakanin gwamnatin tarayya da sanata mai wakiltar Bayelsa ta tsakiya, Benson Konbowei kan amfani da takardun NYSC na bogi.
Dakarun sojojin sama sun yi nasarar lalata haramtattun wuraren tace man fetur a jihohin Imo, Rivers da Bayelsa. Sun kuma lalata kayayyakin da ake amfani da su.
Gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Duoye Diri, ya kirkiro sababbin ma'aikatu guda biyu a gwamnatinsa. Gwamnan ya kuma da rantsar ƙarin kwamishinoni 15.
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Bayelsa da ke zamanta a Abuja ta tabbatar da Gwamna Douye Diri a matsayin zababben gwamnan jihar Bayelsa.
Masu ruwa da tsakin jam'iyyar APC a jihar Bayelsa sun ja kunnen Shugaba Bola Tinubu kan alaka da Gwamna Douye Diri inda suka ce maci amana ne na ƙarshe.
Simbi Wabote tsohon shugaban hukumar NCDMB ya zargi karamin ministan man fetur da yin cushe a kasafin kudin hukumar. Heineken Lokpobiri ya yi martani.
Bayelsa
Samu kari