Zaben Bayelsa
Hukumar yan sandan Najeriya ta yi zargin cewa wasu yan siyasa sun dau hayar yan baranda a matsayin jami’an tsaro don tarwatsa zaben gwamna a Bayelsa.
An yi garkuwa da jami'in hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa a jihar Bayelsa, yayin da wasu muhimman kayayyakin zabe suka bata a hatsarin jirgin ruwa a jihar.
Gabannin zabukan ganoni a jihohin Kogi, Bayelsa da Imo, Apostle Ako Anthony ya yi hasashen cewa jam’iyyar APC mai mulki ce za ta lashe jihohi biyu.
A yayin da ake shirin yin zaben gwamna a jihar Kogi a ranar Asabar 11 ga watan Nuwamba, ana fatan Gwamna Yahaya Bello zai mika mulki ga sabon gwamna.
Gabannin zaben ranar Asabar, Nuwamba 11, 2023 Gwamna Duoye Diri zai fafata da yan takara 15 a kokarinsa na zarcewa a kan kujerar gwamnan jihar Bayelsa.
Rundunar 'yan sanda a jihar Bayelsa ta tarwatsa mata ma su zanga-zangar neman cire kwamishinan 'yan sanda a jihar, Tolani Alausa daga mukaminsa kafin zabe.
Rahotanni daga ƙaramar hukumar Brass ta jihar Bayelsa sun nuna an samu tashin tashina tsakanin magoya bayan APC da na PDP kan sauke kayayakin zabe.
Karamin Ministan Tsaro a Najeriya, Bello Matawalle ya sha alwashin tabbaar da tsaro mai inganci yayin da ake shirye-shiryen gudanar da zaben gwamnoni,
Gwamnan jihar Bayelsa mai ci a yanzu, Douye Diri, ya ce yana da tabbacin al'umar jihar Bayelsa za su sake zabensa karo na biyu a zaben jihar da ke zuwa.
Zaben Bayelsa
Samu kari