Barayin Shanu
Fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahuta Rarara ya ce shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya na kokarin gaske wajen tallafawa 'yan kasa da magance yunwa.
Dubun wani barawo ta cika yayin da jami'an 'yan sanda su ka yi ram da shi a jihar Kaduna. bayan an yi kururuwar sata ga 'yan sanda, inda aka kama shi da makullai.
Rundunar yan sanda a jihar Sokoto ta sanar da cafke barawon babur da ya sace abin hawa a asibiti. Bayan tsananta bincike an same shi da sauran baburan sata shida.
Rundunar ta yi holin matasa akalla 149 da aka kamo daga cikin loko da dakunan Kano a tsakanin kwanaki 10 da fara aikin sabon kwamishinan yan sanda.
Karuwar rahotannin kwacen babura a jihar Osun ya tilasta rundunar 'yan sandan daukar matakin sanar da jama'a sabon dabarar barayin da ke kwacen baburan.
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta sanar da kama wani matashi mai shekaru 35 bayan ya yi yunkurin kwace tasin da ya hau a hanyar filin jirgin saman jihar.
Awa 48 da kama wasu barayin shanu a kasuwar Abaji da ke Abuja, an kuma kama wasu mutane biyu za su sayar da raguna biyu da ake zargin na sata ne a Gwagwalada
Barayi sun haura har gida tsakar rana sun sace ragon layya a birnin tarayya Abuja. Barayin sun shiga gidan ne tsakar rana yayin da mutumin ya fita.
Wata kotu a jihar Ekiti ta bada umurnin rataye wasu masu kwacen waya su biyu. An kama mutane dauke da makamai da wayoyi da kudi da suka sace a wajen wasu mutane.
Barayin Shanu
Samu kari