Yajin aikin ASUU
Wasu daga cikin manyan jami'o'in Najeriya na karkashin jagorancin mata. Farfesa Aisha Sani Maikudi ita ce mace ta baya-bayan nan da za ta shugabanci jami'a.
Kungiyar malaman jami'a ta Najeriya (ASUU), ta gargadi gwamnatin tarayya kan shirinta na shiga yajin aiki a fadin kasar nan. Ta ba da wa'adin makonni biyu.
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU), ta ce a yanzu dai ta dakatar da batun shiga yakin aiki zuwa wani dan lokaci domin tattaunawa da masu ruwa da tsaki.
Ministan ilimi, Farfesa Tahir Mamman ya ce yana da jin za a samu matsala a zamn tattaunawa da ASUU domin daƙile barazanar shiga yajin aiki a jami'o'in Najeriya.
Yan bindiga sun kai hari kan matafiya a hanyar Sokoto zuwa Kaduna inda suka kashe Farfesa Yusuf Saidu na jami'ar Usman Danfodiyo. Jami'ar ce ta sanar da haka.
Kungiyoyin ma’aikatan jami’o’in Najeriya sun ba gwamnatin tarayya wa’adin mako biyu da ta biya su albashin watanni hudu da ta rike ko ta fuskanci fushin kungiyoyin.
Shugaban majalisar dattawa, Sanata Goodwill Akpabio ya bayyana cewa an zabi dalibai sama da 30,000 domin samun lamunin karatun NELFUND da Bola Tinubu ya kawo.
Kungiyar manyan ma’aikatan samar da wtar lantarki ta SSAEAC ta fusat saboda rike hakkokinsu da kamfanin ya yi, wanda ya sa suka tsunduma zanga-zanga.
Kungiyar kwadago ta caccaki gwamnati kan yi mata tayin N62,000 a matsayin mafi karancin albashi wanda ko kadan bai yi kusa da abin da ta nema ba.
Yajin aikin ASUU
Samu kari