Aso Rock
Gwamna Alia ya tattauna da Tinubu da Akume kan rikicin Binuwai. An nemi sulhu don dakatar da kisan gilla da mayar da zaman lafiya tsakanin makiyaya da manoma.
Fadar shugaban kasa ta yi martani ga Atiku Abubakar kan sukar Bola Tinubu bayan cika shekara 2 a mulki. Bayo Onanuga ya ce adawa na hana Atiku ganin nasarar Tinubu
Tinubu ya rantsar da shugaban NASC, kwamishinoni 12, da sakatarori biyu gabanin taron majalisar zartarwa. Kwamishinoni sun fito daga shiyoyi shida.
Hakeem Baba Ahmed ya ce ya yi bayani kan alakar da ke tsakanin Bola Tinubu da Kashim Shettima. Ya ce ya ajiye aiki ne saboda babu abin da yake a Villa sai zama.
Fadar shugaban kasa ta yi magana game da ci gaba da zaman Shugaba Bola Tinubu a kasar waje. Bayo Onanuga ya bayyana cewa Tinubu zai dawo bayan hutun Easter.
Tinubu ya jagoranci taron APC a Abuja, inda aka tattauna batutuwan jam’iyya kamar rajistar mambobi, babban taro mara zabe da shari’un da ke kotu.
Chief Bode George ya yi suka kan rarrabuwar kawuna a cikin PDP, inda ya nemi a hada kai don tabbatar da nasara kan APC a 2027. Ya ce Tinubu zai bar Villa a zaben.
Shugaban kasa Bola Tinubu na shirin gabatar da kasafin 2025 da ya kai Naira tiriliyan 48 kamar yadda ministan kasafi, Atiku Bagudu ya bayyana bayan taron FEC.
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shettima ya ce Tinubu ya sa a saki yaran da ke tsare ne ba don komai ba sai don tausayinsu da kuma kara ba su dama.
Aso Rock
Samu kari